ha_tq/isa/05/26.md

217 B

Ta yaya YAhweh zai kira al'umma mai nisa ta zo?

Zai kirasu ta wurin ɖaga alama ta tuta zai kuma yi ƒito masu.

Ta yaya wancan al'umma mai nisa za su zo?

al'umman mai nisa za su zo a guje da kuma a kan lokaci.