ha_tq/isa/05/24.md

216 B

Don me kututturen Isra'ila ya lalace, kuma kyansu ya gushe kamar ƙura?

Kututturen Isra'ila zai ruɓe, kuma kyansu zai gushe kamar ƙura domin sun ƙi shari'un Yahweh kuma sun rena maganar mai Tsarki na Isra'ila.