ha_tq/isa/05/01.md

401 B

Ga wanene mawaki zai raira waka?

Mawakin zai raira waƙa ga ƙaunataccensa.

Menene wakar mawaki game da?

Wakar tana game da garkar inabin ƙaunataccensa.

Menene garkar inabin za ta kawo?

Garkar inabin za ta kawo ƴaƴan inabin jeji.

Menene ya yi da garkar inabin?

Ya gyara ta, ya cire duwatsu, ya shuka shi tare da inabi mai matukar daraja, kuma ya gina hasumiya da wurin matse a ciki.