ha_tq/isa/03/10.md

233 B

Menene zai faru da adilai?

Komai zai tafi dai-dai da adilai.

Menene zai faru da masu mugunta?

Abin zai yi masa muni.

A ina shugabanensu suka bi da su?

Shugababnensu suka ɓatar da su kuma suka rikice da hanyar tafarkinsu.