ha_tq/isa/03/08.md

240 B

Don me Yerusalem ta yi tuntuɓi kuma Yahuda ta faɗi?

Suka yi tuntuɓi kuma suka faɗi domin maganganunsu da ayyukansu na hgăba da Yahweh.

Menene yane shaidu găba da Yahuda da kuma Yerusalem?

Kallon idanunsu ya shaida găba da su.