345 B
345 B
Don me gidan Yakubu sun shiga wurare masu duwatsu kuma suka ɓuya a ƙarkashin ƙura?
Za su ɓuya domin razanar Yahweh da ɗaukakar ikonsa.
Wanene za a ɖaukaka a wannan rana?
Yahweh ne kadai za a ɗaukaka a wannan rana.
Menene zai faru da kallom girman kan mutum da fahariyar mutane?
Za a ƙasaƙantar da shi a sake mai da shi kasa.