ha_tq/isa/02/05.md

333 B

Menene aka gaya wa gidan Yakubu su yi?

Aka gaya masu su yi tafiya cikin hasken Yahweh.

Don me Yahweh ya yashe gidan Yakubu

Ya ya yashe gidan Yakubu domin sun ciku da al'adu daga gabas kuma suna karatun sihiri kamar Filistiyawa, kuma suna shan hannunwa ƴaƴan băki.

Menene Yahweh ya yi?

Ya yashe mutanensa, gidan Yakubu.