Ba za su tayar da takobi găba da junansu ba ko su sake horar da kansu don yaƙi.
Yahweh zai hukunta su kuma ya yanke shawara.