ha_tq/isa/02/01.md

293 B

Menene ƙalman da Ishaya ya ga ya shafe?

Ƙalman da Ishaya ya ga ya shafe Yahuda da Yerusalem.

Menene zai faru a kwanaki na ƙarshe?

A kwanaki na ƙarshe za a kafa tsaunin gidan Yahweh a can ƙololuwar tsaunuka.

Wanene zai zo cikin gidan Yahweh?

Dukkan al'umma za kwararo gare shi.