ha_tq/hos/11/08.md

124 B

Don menene Yahweh ba zai hallaka Ifraimu kuma ba?

Yahweh ba zai hallaka Ifraimu kuma ba, domin shi Allah ne ba mutum ba.