ha_tq/hos/10/14.md

177 B

Menene ya faru da uwaye da 'ya'yansu a loƙacin da Shalman ya hallaka Bet Arbel?

A loƙacin da Shalman ya hallaka Bet Arbel, , an datse uwaye da 'ya'yansu gunduwa - gunduwa.