ha_tq/hos/10/05.md

113 B

Don menene za a ɗauke mazaunan Samariya zuwa Asiriya?

Za a kai su Asiriya a matsayin kyauta ga babban sarki.