ha_tq/hos/07/14.md

124 B

Menene mutanen suka yi domin su sami hatsi da kuma ruwan inabi?

Sun yanka kansu domin su sami hatsi da kuma ruwan inabi.