Bayan da mutanen Isra'ila sun yi rayuwa na kwanaki dayawa ba tare da sarki ba, za su nemi Yahweh Allahnsu da sarkinsu Dauda.