ha_tq/hos/03/01.md

241 B

Ta wane hanya ne ɗole Hosiya zai ƙaunaci matarsa?

Ɗole Hosiya zai ƙaunace ta kamar yadda Yahweh ya ƙaunaci mutanen Isra'ila.

Nawa ne Yahweh ya saya Isra'ila?

Ya saye ta a bakin azurfa shabiyar da hatsi tiya guda da rabin sha'ir.