ha_tq/hos/02/16.md

124 B

A wannan ranar, menene Isra'ila za ta kira Yahweh?

Za ta kira shi 'Mijina,' kuma ba za ta ƙara kiransa 'Ba'al Nawa' ba.