ha_tq/hos/02/04.md

140 B

Don menene Yahweh ba zai yi jinkai wa 'ya'yan Isra'ila ba?

Yahweh ba zai yi wa 'ya'yan Isra'ila jinkai ba domin su 'ya'yan karuwanci ne.