ha_tq/hos/01/10.md

110 B

Menene za a ce wa waɗanda a da ba mutanen Yahweh ba ne?

Za a faɗa masu cewa su mutanen Allah mai rai ne.