Hosiya zai kira sunan ɗan sa na fari Yezril. Gama a ɗan lokaci kaɗan Yahweh zai hukunta gidan Yehu saboda ya zubda jini a Yezril.