ha_tq/heb/13/15.md

248 B

Wane hadaya ce ta dãce masubi su miƙa wa Allaha a kodayaushe?

Ya kamata masubi su miƙa hadayu ta yabo ga Allah.

Wane hali ne ta dãce masubi su samu game da shugabaninsu?

Ya kamata masubi su yi biyayya su kuma miƙa kai ga shugabanninsu.