392 B
392 B
A ina ne Yesu ya sha wahala?
Yesu ya sha wahala a waje bayan birnin.
Ina ye ya kamata masubi su je, kuma don me?
Lallai ne masubi su je wurin Yesu a bayan zango, mu sha irin wulakancinsa.
Wane birnin ne masubi suna biɗa a maimako?
Masubi suna biɗan birnin nan mai zuwa.
Wane dawwammamen birni ne masubi na da shi a nan duniya?
Masubi ba su da dawwammamen birni a nan duniya.