ha_tq/heb/13/09.md

308 B

Game da wane irin baƙuwar koyarwa ne marubicin ya gargadi masubi game da shi?

Marubucin ya gargaɗi masubi a kan baƙuwar koyarwa da ta ƙunshi dokoki game da abin ci.

A ina ake ƙona gawakin dabbobin da aka yi amfani da su don hadaya cikin wurin mai tsarki?

Ana ƙona gawakin dabbobin a bayan gari.