ha_tq/heb/13/03.md

327 B

Ta yaya ya kamata masubi su tuna da waɗanda suke kurkuku?

Ya kamata masubi su tuna da su kamar su ma suna kurkuku, da kuma kamar an tsananta wa jikunansu su ma.

Menene ta zama lallai kowa ya girmama?

Lallai ne kowa ya girmama aure.

Me Allah ya yi game da fasikai da mazinata?

Allah zai hukunta fasikai da mazinata.