ha_tq/heb/12/27.md

382 B

Me masubi za su samu a maimaƙon abubuwan da za su iya girgizuwa?

Masubi za su sami mulkin da ba shi jijiguwa.

Ta ya ya kamata masubi su yi wa Allah sujada?

Ya kamata masubi su yi wa Allah sujada da tsoro da sanin girmamawa.

Don me ya kamata masubi su yi wa Allah sujada a wannan hanya?

Ya kamata masubi su yi sujada ga Allah a wannan hanya domin shi wuta ne mai cinyewa