ha_tq/heb/12/25.md

236 B

Me zai faru da waɗanda suka juya daga shi wanda ya gardade su daga sama?

Waɗanda suka juya baya ba za su kuɓuce daga wurin Allah ba.

Mecece abin da Allah ya alkawarta zai girgiza?

Allah ya yi alkawarin girgiza duniya da sama.