ha_tq/heb/12/14.md

533 B

Wane abu ne ya kamata masubi su biɗa tare da dukka mutane?

Ya kamata masubi su biɗi salamar tare da dukka mutane.

Wane abu ne bai kamata ta yi girma ko ta kawo damuwa ta kuma ƙazantar da mutane da yawa ba?

Kada tushen ɗacin rai ta tabbata, da kuma haddasa ɓarna da kuma ƙazantar da mutane masu yawa.

Me ya faru da Isuwa a lokacin da ya so ya gãji albarka cikin hawaya bayan ya sayar da hakkinsa sa na ɗan fari?

An ƙi Isuwa a lokacin da ya so ya gãji albarka cikin hawaye bayan ya sayar da hakkinsa na ɗan fari.