ha_tq/heb/12/07.md

134 B

Menene mutumin da Ubangiji bai hore shi ba?

Mutumin da Ubangiji bai yi masa horo ba, ba 'yan halal ba ne kuma ba 'yan Allah ba ne.