ha_tq/heb/12/04.md

150 B

Menene abin da Ubangiji na yi game da waɗanda yake ƙauna kuma ya karɓe su?

Ubangiji yakan ba da horo ga waɗanda yake ƙauna kuma ya karɓe su.