ha_tq/heb/12/01.md

539 B

Don me mai bi zai yar da zunubin da ya ɗafe masa?

Tun dashike yana kewaye da taron shaidu masu ɗumbun yawa, to, ya kamata maibi ya yar da zunubin da ya ɗafe shi.

Me ya sa Yesu ya ɗaure wa giciyen, bai kuma mai da shi abin kunya ba?

Yesu ya ɗaure wa giciyen, bai kuma mai da shi abin kunya ba domin farin cikin da aka sanya a gabansa.

Ta yaya mai bi zai iya guje zama wanda ya gaji ko kuwa wanda ya karai a zuci?

Ta wurin duban Yesu wanda ya ɗaure ba'a daga masu zunubi, mai bi zai iya guje wa gajiya ko kuwa karai a zuci?