ha_tq/heb/11/32.md

250 B

Menene abin da wasu daga cikin kakanin bangaskiya sun kammala cikin yaƙi?

Ta wurin bangaskiya kakanin bangaskiya sun ci nasara kan mulkoki, sun tsere wa kaifin takobi, suka yi jaruntaka wajen yaƙi, sun kuma fatattaka rundunar waɗansu ƙasashe.