ha_tq/heb/11/29.md

143 B

Menene abin da Rahab ta yi ta wurin bangaskiya da ya sa ba a halaka ta ba?

Ta wurin bangaskiya Rahab ta karɓi 'yan ganganiman kamar aminai