ha_tq/heb/11/27.md

216 B

Menene abin da Musa ya kiyaye ta wurin bangaskiya don ya cece 'ya'yan fari maza na Isra'ilawa?

Musa ya kiyaye Jibin Ƙetarewa da kuma yayyafa jinin ta wurin bangaskiya don ya cece 'ya'yan fari maza na Isra'ilawan