ha_tq/heb/11/20.md

179 B

Menene abin da Yusufu ya yi annabcinsa ta wurin bangaskiya sa'ad da ya kusan mutuwa?

Yusufu ya yi annabci game da tafiyar 'ya'yan Isra'ila daga Masar sa'ad da ya kusan mutuwa.