ha_tq/heb/11/17.md

151 B

Menene abin da Ibrahim ya gaskata Allah zai iya yi ko ya miƙa ɗansa Ishaku tilo?

Ibrahim ya bada gaskiya Allah zai iya tashe Ishaku daga matattu.