Menene abin da kakanin masu bangaskiya sun gani tun daga nesa?
Kakanin bangaskiya sun gani, sun kuma marabci alkawaren Allah tun daga nesa.
Kakanin bangaskiya sun dubi kansu a wannan duniya a matsayin me?
Kakaknin bangaskiya sun dubi kansu a matsayin baƙi da kuma bare a duniya.