ha_tq/heb/11/11.md

155 B

Wane alkawarin ne Ibrahim da Saratu sun karɓa ta wurin bangaskiya?

Ibrahim da Saratu sun karɓa ikon yin ciki ta wurin bangaskiya kodashike sun tsufa.