ha_tq/heb/11/07.md

135 B

Ta yaya Nuhu ya nuna bangaskiyarsa?

Nuhu ya nuna bangaskiyarsa ta wurin sassaka jirgi don ya cece iyalinsa bisa ga gargaɗin Allah.