ha_tq/heb/11/01.md

372 B

Wane hali ne mutumin da ke da bangaskiya yana da shi game da alkawaren Allah da ba su cika ba tukuna?

Mutum mai bangaskiya na sammanin su da gabagadi, yana kuma da tabbaci game da alkawaren Allah da ba su cika ba.

Daga wane abu aka halici abubuw abubuwan duniya da ana iya gani?

Abubuwan da ana gani a wannan duniya ba a halice su daga abubuwan da ana iya gani ba.