ha_tq/heb/10/38.md

365 B

Me Allah na tunani game da waɗanda suka juya baya?

Allah bai ji daɗin waɗanda suka juya baya ba.

Ta yaya masu adalcin za su yi rayuwa?

Masu adalcin za su yi rayuwa ta wurin bangaskiya.

Me marubucin na sammanin game da waɗanda suka karɓi wasikarsa?

Marubucin na sa zuciyar cewa waɗanda suka sami wasikar sa za su sami bangaskiyar da zata ba su rai.