ha_tq/heb/10/35.md

159 B

Menene abin da maibi na buƙata don ya sami abin da Allah ya alkawarta?

Mai bi na buƙatan gabagadi da kuma haƙuri don ya sami abin da Allah ya alkawarta.