ha_tq/heb/10/28.md

324 B

Menene abin ta cancanci mutumin da ya raina jinin Almasihu, wadda ta wurin ta ne aka tsarkake shi, a matsayin abu mara tsarki?

Mutumin da ya maishe jinin Almasihu, wadda aka tsarkake shi, a matsayin abu mara tsarki ya cancanci hukunci batare da an yi masa jinkai fiye da hukuncin da aka bayar bisaga ga Shari'ar Musa ba.