ha_tq/heb/10/23.md

285 B

Menene ta zama lallai maibi ya riƙe da ƙarfin?

Lallai ne masubi su riƙe shaidar gabagadi game da abin da suke sammani.

Menene abin da ta zama lallai ne masubi su yi a sa'ad da sun ga ranar tana gabatowa?

Lallai ne masubi su ƙarfafa juna sa'ad da sun ga ranar tana gabatowa.