ha_tq/heb/10/17.md

123 B

Wane abu ne ba a buƙata kuma a inda akwai gafarar zunubai?

Ba a buƙatan wata hadaya kuma a inda akwai gafara zunubai.