ha_tq/heb/10/11.md

337 B

Domin wace abu ne Almasihu na jiran sa'ad da ya ke zaune a hanun daman Allah?

Almasihu na jira har sai an ƙasƙantar da makiyinsa a kuma yi wa ƙafafunsa mazauni.

Wane abu ne Almasihu ya yi wa waɗanda ya tsarkake ta wurin hadayar da ya yi sau ɗaya?

Almasihu ya kammala waɗanda an tsarkake ta wurin hadayar da ya yi sau ɗaya.