ha_tq/heb/10/08.md

304 B

Wane al'ada ce Allah ya maishe shi wofi sa'ad da Almasihu ya shigao duniya?

Allah ya maishe da al'ada ta farko na hadayun da ake miƙawa bisa ga shari'ar.

Wane al'ada ce Allah ya kafa sa'ad da Almasihu ya zo duniya?

Allah ya kafa al'ada ta biyu na miƙa jikin Yesu Almasihu sau ɗaya domin dukka.