ha_tq/heb/09/27.md

236 B

Domin kowane mutum, mecece ta faru bayan mutuwarsu?

Bayan kowane mutum ya mutu, sun fuskanci shari'a.

Domin wace dalili Almasihu zai bayyana kuma?

Bayyanuwa Almasihu na biyu zai zama domin ceton waɗanda suka yi hakurin jiransa.