ha_tq/heb/09/25.md

195 B

Sau nawa Almasihu ya miƙa kansa don ya yafe zunubi ta wurin miƙa kansa a matsayin hadaya?

Almasihu ya miƙan kansa loƙaci ɗaya a ƙarshen zamanai don gafara zunubi ta wurin hadayar kansa.