ha_tq/heb/09/21.md

122 B

Wane abu ne ba zai taɓa faruwa ba inda ba a zub da jini ba?

Idan ba a zub da jini ba, ba za a sami gafara zunubai ba.