ha_tq/heb/09/13.md

227 B

Menene abin da jinin Almasihu ta yi wa masubi?

Jinin Almasihu ya wanke lamirin masubi daga mataccen ayyuka don yin wa Allah rayayya hidima.

Ga me Almasihu ya zama matsakanci?

Almasihu ya zama matsakancin sabon alkawari.