ha_tq/heb/09/11.md

477 B

Menene bambancin alfarwa mai tsarki da Almasihu ya yi hidima?

Alfarwa mai tsarki da Almasihu ya yi hidima alfarwa ce mara aibi, ba da hannun ɗan adam aka yi ta ba, ba kuma ta wannan duniya da aka halita ba.

Wane hadaya ce almasihu ya yi wanda ta wurin sa ya shiga wurin mafi tsarki?

Almasihu ya yi hadaya da jininsa, ta wurin wannan ya shiga cikin wuri mafi tsarki.

Menene abin da hadayar Allamsihu ya kammala?

Hadayar Almasihu ta ba da madawwammiyar ceto ga kowa.